Sarkin Kano
’Yan sandan Kano sun sake jaddada haramcin gudanar da Durbar da hawan dowaki a wuraren jama’a, tare da buƙatar masu shirya tarurruka su nemi izini.
Bangaren Aminu Ado Bayero ya jira matakin gwamnatin Kano bayan Sanusi II ya hau doki zuwa bikin ’yancin Najeriya duk da dokar hana hawan doki da Durbar.
Sarkin Kano Sanusi II ya ce mutum na iya kuɓuta daga laifi a Najeriya idan yana da alaƙar siyasa, tare da yin kira ga inganta aiwatar da dokoki a kotuna.
Shugabannin Majalisar tarayya a Najeriya ka iya fuskantar ƙalubale gabanin zaɓen 2027, yayin da wasu shugabannin majalisar ke shirin kare kujerunsu.
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da jerin gwanon Durbar da hawan dawaki a birnin Kano saboda fargabar samun rikici da kuma matsalolin rashin tsaro.
Hajiya Zara Mai Tuwo ta shafe sama da shekaru 50 tana sayar da tuwo da Dumame a Kano, inda sana’ar ta taimaka mata wajen ciyar da iyalinta da zuwa Makkah sau 3.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya nemi a ware addini da siyasa, yana mai cewa siyasantar da addini da ƙabilanci na iya jawo sabon tashin hankali a Najeriya.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Sarki Sanusi II ya ce yana nadamar jinkirta shigar telcos harkar kuɗi, tare da bayyana yadda hada-hadar kuɗi za ta iya taimakawa noma, tanadi da rage talauci.
Sarkin Kano
Samu kari