Malaman Izala da darika
Wani dan damfara a Kano yana cewa shi kanin Sheikh Gadon Kaya ne. Dan damfarar na kama da Sheikh Gadon Kaya sai yake amfani da hakan yana damfara.
Kwamishinan Kano, Hon. Sani Auwal Tijjani ya karyata takardar sauke sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga mukamin Khalifan Tijjaniyya na Najeriya.
Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan masu sukar gwamanti bayan sukar Muslim Muslim kuma suna korar Musulmai daga wuraren aiki a Najeriya.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin ya nuna jin dadinsa da malaman Kungiyar Izalah reshen Kano ta Arewa ta kai masa ziyara a Abuja.
Gwamnatin Neja ta ce za ta mika rahoto ga jami'an tsaro domin su yi bincike kan wani malamin musulunci da ta dakatar bayan zargin sa da yaɗa 'aƙidar Boko Haram'.
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya fadi dalilin da ya sa malamai halartar liyafar diyar Kwankwaso da dan Dahiru Mangal a Kano.
Gwamnatin Neja ta yi ta'aziyyar rasuwar babban limamin Minna, Sheikh Ibrahim Isa Fari. Limamin shi ne na uku cikin manyan malamai da suka rasu a Arewa a mako 1.
Babban malamin Izala a jihar Bauchi, Imam Ibrahim Idris ya rasu a kasar Egypt. Imam Ibrahim Idris ne babban limamin masallacin Izala na unguwar Gwallaga.
Gogaggen malamin addinin Musulunci, Gwani Muhammad Sani ya rasu a Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya da Ibrahim Hassan Dankwambo sun yi jimami rashin malamin Kur'ani.
Malaman Izala da darika
Samu kari