
Mata Da Miji







Taiwo Ajadi, wani magaidanci uban 'ya'ya uku ya nemi Kotun yanki ta kawo karshen aurensa da ma< dakinsa saboda bata masa biyayya ga taurin kai da rashin ladabi.

Wani matashin bakar fata ya bada labarin soyayyarsa da baturiya wacce ya nemi ta auresa bayan kwana 4 da hadu a wurin wani biki. Yana da burin auren jar fata.

Shugaban kasar Rasha ya tura wata rundna ta musamman faggen fama amma fa na yan mata yan rawa don su taya jami'an sojojin kasar nishadi a filin yakin Ukraine.

Wata matar aure ta tafka dirama yayin da ta kama mijinta na aure da budurwarsa a wurin cin abinci a Fatakwal. An dinga kokarin kwantar mata da hankali a wurin.

Wata kyakyawar amarya mai shekaru 57 ta bayyana wurin aurenta sanye da jar riga cike da kasaita. Jama'a masu tarin yawa sun dinga musanta shekarun da ta fadi.

Hankalin wani ango ya daga ana tsaka da shagalin aurensa da rabin ransa. Wani na daban ya mikawa amarya takarda, ya karanta me ke ciki sannan hankali ya kwanta.
Mata Da Miji
Samu kari