Matatar Man Fetur Ta Dangote Ta Fara Aiki a Najeriya

Matatar Man Fetur Ta Dangote Ta Fara Aiki a Najeriya

A yau Juma'a 12 ga watan Janairu ne aka fara tace mai a matatar man Dangote.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

A makon da ya gabata ne aka kawowa matatar jirgin danyen mai karo na biyar samfurin Bonny Light daga Matatar Man Fetur na Kasa, NNPCL, rahoton The Punch.

An gina matatar domin ta iya sarrafa danyen mai daga nahiyoyi uku da suka hada da Afirka, Asiya da Amurka.

Karin bayani na nan tafe ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel