
Labaran NNPC







Bayan sanarwar cire tallafi da Shugaba Tiinubu ya yi a bikin rantsarwarsa a ranar Litinin, dillalan man fetur suka fara gallaza wa mutane a akan batun man fetur

Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar kwadago kan batun janye tallafin mai ta tashi baran-baran ba tare da an cimma wata matsaya guda ba.

Bayan sanar da sabon farashin man fetur da kamfanin man fetur na kasa ya yi, kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta dauki zafi, ta yi watsi da sabon farashin.

Kamfanin man fetur a Najeriya ya kara farashin man fetur a gidajen mayin da suke karkashinsu, sanarwar ta kara da cewa farashin zai yi dai dai da na kasuwa.

Bayan dogon lokaci, gwamnatin Najeriya ta sabule hannunta daga biyan tallafin man fetur, kamfanin mai na kasa NNPCL ya fara siyar da lita a kan sabon farashi.

Kungiyar ‘yan kwadago ta kasa watau NLC da TUC da IPMAN sun soki maganar da sabon shugaban kasa ya yi na cewa babu maganar tallafin man fetur a gwamnatinsa.
Labaran NNPC
Samu kari