Jihar Kano
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce a shirye yake ya sasanta da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano, yana mai cewa ya yafe masa kuma ba ya rike da gaba.
Jam'iyyar APC ta lashe zaɓen cike gurbi na kujerar Dawakin Kudu/Warawa a Majalisar Dokokin Kano, inda Hussaini Yusuf Datti ya samu ƙuri’u 22,890.
Rahotanni sun nuna cewa an kama wata matar sure, Bilkisu Sani da ke yankin karamar hukumar Rogo ta jihar Kano kan zargin kashe mijinta, Hafizu Gausu.
Wata fitacciyar mai amfani da kafar sada zumunta ta TikTok, Khadija Muhammad Yar Lele, ta shiga hannun hukumar gyaran hali a Kano bayan gurfanar da ita a kotu.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya aiko takardar sallama ga King Indara don wallafe-wallafen da ya yi masu cike da rashin da'a ga Abba Kabir.
Yan bindiga sun sace Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad, dagacin ƙauyen Aujarawar Alkali a Gezawa, Kano, yayin wani hari da suka kai da dare a kauyen da yake.
Babbar Kotun Shari’a da ke Kofar Kudu a ƙaramar hukumar birnin Kano ta fara sauraron ƙarar da aka shigar kan babban malamin musulunci, Sheikh Lawan Abubakar Triumph.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Kano ta tabbatar da Muhammad Sani Abacha a matsayin ɗan takararta na gwamnan jihar a zaɓen 2027.
Hukumar Hisbah ta Kano ta kama mai TikTok Ukasha Yahaya, wanda aka fi sani da UK International, kan bidiyon da ya nuna yana rungume da mata da yin wanka tare da su.
Jihar Kano
Samu kari