Latest
Majalisar wakilan ta fara tafka muhawara kan kudirin dokokin haraji guda huɗu da mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar duk da sukar da ake masa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya karbi shugabannin NNPP da suka koma APC saboda rashin tabbas da manufofin Kwankwasiyya marasa amfani.
Bincike ya nuna cewa farashin kayan abinci ya kara karyewa a kasuwanni Maiduguri, babban birnin jihar Borno yayin da watan azumi ke kata gabatowa.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta sake bayyana matsayarta kan cewa ba za ta yi sulhu da 'yan bindiga masu kashe mutane ba.
Dakarun rundunar sojin Najeriya a jihar Filato sun harbe wani dan bindiga mai suna Hamisu Saleh da ya yi kokarin kwace bindiga a hannun soja. An harbe shi har lahira
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta bayyana cewa akwai bukatar a samu karin mutanen da ke dawo da 'yan uwansu hanya idan sun tasamma lalacewa don gyara al'umma.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya shirya hadaka da jaruman Kannywood kan wayar da kan 'yan kasa. Ya zauna da Rahama Sadau, Hadiza Gabon da sauransu.
Bayan tawagar Atiku Abubakar ta gana da Obasanjo, tsagin Gwamna Bala Mohammed sun kara kaimi wajen tallata takararsa a zabrn shugaban ƙasa na 2027.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka 'yan kasuwa a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun kuma yi awon gaba da wasu daga cikinsu zuwa cikin daji da karfin tsiya.
Masu zafi
Samu kari