Latest
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen jama'a ta jihar Kano (PCACC), ta cafke daya daga cikin hadiman gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Wata daliba a Jami’ar UNIZIK ta ciji malami bayan sun samu sabani kan daukar bidiyon TikTok. Jami’an tsaro sun fara bincike kan don gano gaskiyar lamarin.
Matatar Dangote ta rage farashin dizal zuwa N1,020 daga N1,075, domin taimakawa masana’antu da ‘yan Najeriya wajen rage tsadar rayuwa da bunkasa tattalin arziki.
Okonkwo, wanda ya bar LP kwanan nan ya bayyana cewa har yanzu yana kan bakarsa cewa Tinubu, Atiku da Obi su hakura da mulkin Najeriya a zabe na gaba.
Wasu shahararrun 'yan bindiga sun tuba daga aikata ayyukan ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun mika wuya tare da ba jami'an tsaro makamansu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun tafka barna a jihar Yobe. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an 'yan sanda guda biyu har lahira.
Kwamitin majalisar dattawa ya binciki Sufeto-Janar kan bacewar bindigogi 178,459, ciki har da bindigar AK-47 guda 88,078, yana mai kira a gano inda suka ke.
Sarkin masarautar Olugbo a jihar Ogun, Mai Martaba Frederick Obateru Eniolorunda Akinruntanya musanta labarin da ake yaɗawa cewa Allah ya masa rasuwa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya shawarci 'yan Arewa da su hakura da batun tsayawa takara da Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Masu zafi
Samu kari