Latest
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya nuna cewa yana da da alaka mai kyau da mijin Sanata Natasha Akpoti. Ya tuna baya kan aurensu.
Kungiyar CAN ta gargadi wasu gwamnonin Arewacin Najeriya guda hudu kan rufe makarantu saboda samun sauki a azumin watan Ramdan da ake ciki a yanzu.
Rigima tsakanin Majalisar dokokin jihar Ribas da ɓangaren gwamnati ta kara tsanani, ƴan tsagin Wike na shirin dawo da yunƙurinsu na tsige Gwamna Fubara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da aiki kai tsaye ga matasa 774 da suke aikin wucin gadi na shekara daya a cibiyoyin lafiya a fadin jihohin Najeriya.
Matar shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta bayyana cewa akwai bukatar a samu karin yawan mata daga wakiltar jama'arsu a majalisun kasar nan da 35%.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Natasha Akpoti-Uduaghan ba ta hakura ba kan zargin da take yi wa Sanata Godswill Akpabio.
Majalisar dattawa ta amince da shawarwarin kwamitin ladabtarwarta, inda ta dakatar da sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha, wadda ta zargi Akpabio da lalata.
Tsohon minista, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya tura sakon ta'azziya ga iyalai da yan uwan marigayi Sheikh Sa'idu Hassan Jingir da ya rasu a yau Alhamis.
Kwamitin ladabtarwa na Majalisar Dattawan Najeriya ta ba da shawarin dakatar da Sanatar Kogi ta Tsakiya na tsawon watanni 6 kan zargin Sanata Godswill Akpabio.
Masu zafi
Samu kari