Latest
Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Aminu Waziri Tambuwal, Isa Ali Pantami, Abubakar Malami SAN sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a jihar Kaduna.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fara nuna rashin gamsuwa da abubuwan da ke faruwa a matakin ƙasa, wasu buyar daga ciki na tunanin sauya sheka zuwa wata jam'iyyar.
China ta kara haraji kan kayayyakin Amurka zuwa 125% yayin da rikicin kasuwanci ya kara kamari. China ta ce ta shirya yin karar Amurka gaban hukumar WTO.
Kotun kungiyar kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta yanke hukunci cewa dokokin batanci na jihar Kano sun saba wa hakkokin dan Adam da yancin fadar albarkacin baki.
Kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a Abuja, Eko, Enugu, Ikeja, Jos, Kaduna, Kano da Yola sun tsunduma a cikin matsala saboda aringizon kudin wuta.
Kungiyar Amnesty International mai kare hakkin dan Adam ta caccaki matakin da NBC ta dauka na hana sanya wakar Eedris Abdulkareem ta sukar Bola Tinubu a radiyo.
Jagora a NNPP ya yi zargin cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi takaicin yadda Bola Ahmed Tinubu ya samu nasarar kama mulkin Najeriya.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana cewa zai ba Gwamnan Delta mamaki kan batun kirkiso sabuwar jihar Anioma wacce yanzu haka ta kai karatu na biyu a Majalisa.
Bwala ya ce karramawar da ya samu daga shiyyar Kudu Maso Gabashin Borno alama ce cewa mutanensa na tare da Shugaba Tinubu da tsarin Renewed Hope 100 bisa 100.
Masu zafi
Samu kari