Latest
Wasu 'yan siyasar Arewa ta Yamma sun gana da Atiku Abubakar tare da wasu 'yan Kannywood a Abuja. Sun tattauna maganar kayar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Bayan ikirarin sulhunta Iran da Isra'ila, yan majalisa uku daga jam’iyyar Democrat sun gabatar da kuduri domin hana Donald Trump amfani da sojoji babu izini.
Yayin da ake cigaba da artabu tsakanin Iran da Isra'ila, shugaban Amurka, Donald Trump na Amurka ya tabo batun kifar da gwamnatin Iran kan zama a teburin sulhu.
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Isra'ila da Iran sun amince su tsagaita wuya bayan shafe kwanaki sama da 10 suna ɓarin wuta a tsakaninsu.
Shugana Amurka, Donald Trump ya ce harin da Iran ta kai sansanin sojin Amurka da ke Qatar bai yi tasiri ba, ya buƙaci jamhuriyar musulunci ta nemi zaman lafiya.
Tsohin gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa sun nemi rijostar sabuwar jam'iyya ne saboda kaucewa rigingimun da jam'iyyun adawa ke fama da su.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sake caccakar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa Allah ya kare shi daga annoba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, da sauran manyan 'yan adawa sun zaɓi sabuwar jam'iyyar ADA.
Qatar ta yi Allah wadai da yunƙurin Iran na kai farmaki sansanin sojojin Amurka da ke ƙasarta, ta ce ta samu nasarar kakkabo makamin da aka harbo.
Masu zafi
Samu kari