Latest
PDP ta musanta umartar 'ya'yanta su shiga ADC, tana mai cewa ita yanzu ta mai da hankali kan dinke barakar jam'iyyar da shirye-shiryen babban taron kasa kafin 2027.
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
Sabon rikici ya ɓarke a Lamurde da Guyuk a jihar Adamawa, inda gidaje biyu suka ƙone, rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da tura jami’an tsaro yankin.
Yayin da aka fara shirye-shiryen zaɓen 2027 a Najeriya, Gwamna Bassey Otu na Cross River ya sha alwashin cewa jihar za ta bai wa Tinubu kashi 96 cikin 100 na kuri’u.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa ya zama dole lauyoyi su koyi amfani da fasahar zamani idan suka son aikinsu ya tsira.
'Yan Majalisar Wakilai 7 daga Akwa Ibom sun sauya sheka zuwa APC daga PDP da YPP saboda rikicin cikin gida, amma shugaban marasa rinjaye ya kira hakan da haramun.
Mutuwar dan wasan Liverpool, Diago Jota ta kara tunowa da wasu 'yan wasan kwallon kafa da suka rasu sakamakon hadarin mota a kasashen duniya da Afrika.
G-7 ta goyi bayan Isra'ila yayin da ta kira Iran da zama tushen duk rikicin da ke faruwa a Gabas Ta Tsakiya. G-7 ta ce ba za ta yarda Iran ta mallaki nukiliya ba.
Fitaccen ɗan jaridar nan, Dele Momodu ya bayyana cewa babu wani abu ko da tikitin takara ne da zai raba Atiku, Obi da sauran kusoshin haɗaƙa a jam'iyyar ADC.
Masu zafi
Samu kari