Latest
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce zuwansa mulki Najeriya na neman durkushewa amma ya ceto kasar da tsare tsaren da ya kawo. Ya ce ya gaji tattali maras inganci.
Yayin da aka ƙaddamar da ADC a matsayin dandalin hadaka a zaben 2027, a baya, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya raba kafa irin haka a 2019.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya ce taron tsofaffin yan siyasa a ADC ba wata barazanar a zo a gani ce ga APC ba.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Tangaza a jihar Saƙkwato sun nuna cewa ƴan bindiga sun kashe mutane 15 da wani hari da suka kai ana tsaka da sallah.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan hadakar 'yan adawa a ADC. Fadar shugaba Tinubu ta caccaki mutanen Buhari da suka hade da Atiku Abubakar da El-Rufa'i.
Aminu Alhassan Dantata na cikin mutanen da suka mutu a wasu kasashe, Dubai, aka birne su a Madina, Muhammad Al-Badr na Yemen ya rasu a London an birne shi a Madina.
Mai magana da yawun kungiyar haɗaka, Bolaji Abdullahi ya ce sun zaɓi ADC a matsayin jam'iyyar da za su yi amfani da ita saboda tsarinta da manufofinta.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Ibrahim Ali Amin Little ya sanar da ficewa daga cikin jam'iyyar PDP.
Uban jam'iyyar ADC, Ralph Nwosu ya ce David Mark da Rauf Aregbesola suna da kwarewar jagorantar haɗakar ƴan adawa zuwa fadar shugaban kasa a zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari