Latest
Jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya tura tawaga gidan Malam Ibrahim Shekarau, biyo bayan jin matakin da Ganduje ya ɗauka na zuwa gidan.
Catriona Laing, Jakadar Birtaniya a Najeriya, ta yi alla wadai da kashe Deborah Samuel, wata dalibar Kwalejin Shehu Shagari da ke Jihar Sokoto,kamar yadda ta ru
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano Central, Ibrahim Shekarau, ya ki amsa gayyatar zuwa ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari na a yunkurin dak
Shugaban ma'aikatar fadar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano, Ali Makoda, ya jagoranci wasu fitattun yan siyasa sun fice daga jam'iyyar APC sun koma ja
Abubakar Malami, Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari'a, ya janye takararsa ta neman gadon kujerar Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi. Bayan watanni ana
Uyo - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta damke lauya da wasu mutum shida kan satan kudin dan sandan da ya mutu.
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya ziyarci sanata mai wakiltar Kano Central, Ibrahim Shekarau. Daily Trust ta rahoto cewa tsohon gwamnan (Shekara
Bayan tuntuba da shawarwari kan halin da siyasa ke ciki a yanzu, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Mr Gbenga Olawepo-Hashim ya janye takararsa a zaben
Shahararren mawakin Najeriya, Portable ya sa jama'a a shafukan sada zumunta suna ta maganganu bayan da ya yada hoton yakin neman zabensa a Instagram, inda aka
Masu zafi
Samu kari