Latest
Hukumar gidan Yarin Najeriya reshen jihar Ribas ta zata hada gwiwa da hukumomin gwamanti domin rage cunkoson gidajen kaso jihar, inda ce gidajen yarin na dauk.
Jihar Ribas - Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress guda uku a ranar Juma’a sun isa gidan gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers don wata ganawar sirri da.
Har yanzun ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya amince zai zaɓi Musulmi a matsayin mataimakinsa, a cewar gwamna Abdullahi Ganduje.
Kamfanin Kaduna State Market Development and Management Company ya ce gwamnati ta yafe karbar N500, 000 a matsayin kudin bada wurin yin sallar idi a jihar.
Yayin jam'iyyar APC a kusan kowane rassanta na jihohi ke kokarin ɗinke barakar da ta kunno bayan zaɓen fidda gwani, a Ribas yunkurin ne ya gamu da targaro.
Bayan shekaru uku da kama hanya daga gidansa zuwa kasa mai tsarki ta Musulunci, Saheed, wani 'dan Afirka ta kudu ya kafa tarihin isa Makkah a kafa don hajji.
An dawo da wasu maniyyata yan jihar Kano gidajensu bayan sun tafi Jidda a ranar Alhamis saboda biza da suke da shi na bogi ne, rahoton Daily Trust. Biyar cikin
Abuja - Da yake jawabi a lokacin da aka kaddamar da shi a Abuja a ranar Juma’a, Baba-Ahmed ya ce ya amince da zama abokin takarar Obi ne saboda jajircewar sa.
Mutane takwas da wani adadin shanu da ba a fayyace bane suka mutu bayan wani trela da ke tahowa daga arewacin Najeriya ya kutsa cikin wani mota da ake tsaye.
Masu zafi
Samu kari