Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawa da shugabannin tsaro da ministoci a fadar shugaban kasa da ke Abuja a safiyar ranar Juma’a, 8 ga watan Yuli.
Japan - Tsohon Firayim Ministan Japan, Shinzo Abe, wanda aka harbe shi a lokacin da yake jawabi gabanin zaben majalisar dattawa da za a yi ranar Lahadi, ya mut.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jahar Neja ya nuna halin dattako yayin da ya tsayar da ayarin motocinsa domin ba da agaji ga wasu mutane da suka yi haɗari a Paiko
Shugaban Jam'iyyar Allied Peoples Movement, APM kuma dan takarar shugaban kasarta a zaben 2023, Alhaji Yusuf Mamman Dantalle ya janye daga takarar shugaban kasa
Hotunan wata wayar salula da aka kera dauke da hotunan Bola Tinubu da tambarin jam’iyyar APC ta bazu a kafafen sada zumunta, gabanin zaben 2023 mai zuwa...
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Jama’atu Nasril Islam (JNI), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmi na gida da na Saudiyya da su yi wa kasa.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Kwankwaso, ya roki mazauna Osun su fito kwansu da kwarkwata su zabi jam'iyyar NNPP mai kayan marmari don kawo canji mai amfani.
Masu ruwa da tsaki da mambobin APC ta Jihar Zamfara ta bukaci a kawo karshen yan bindiga da rashin tsaro a matsayin sharadin zaben dan takarar APC, Bola Tinubu.
Yayin da lokaci ya kara gabatowa, an rabawa Tinubu hankali a kan Abokin takara. Kungiyar CNYY da APC Media and Mobilisation for BAT’23 sun bada shawararsu.
Masu zafi
Samu kari