Latest
Wani sabon bidiyo ya nuna lokacin da mai kula da jakunkunan matafiya a filin jirgin sama ya sace jirgin sama na kamfanin Alaska kafin ya tafka hatsari, ya mutu.
Manyan jiga-jigan APC a arewa maso gabas sun taya Sanata Kashim Shettima murnar zabarsa da aka yi a matsayin mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023.
Sadiq, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa,wanda aka sace a harin jirgin kasan da 'yan ta'adda suka kai a watan Maris, ya canza kamanni bayan an sako shi..
Sababbin bayanai na fitowa game da gidan yarin Kuje da ‘Yan ta’adda suka kutsa. Boko Haram da ‘Yan bindiga suka hada-kai wajen tare jirgin kasan Kaduna-Abuja.
Rabiu Kwankwaso ya karyata jita-jitar marawa APC baya a zabe mai zuwa. Kwamitin yakin neman zaben Kwankwaso ya fitar da jawabi na musamman ta bakin Muyi Fatosa.
Festus Keyamo ya yabi zabin Sanatan Borno, Kashim Shettima da Bola Ahmed Tinubu ya yi, Keyamo yake cewa Sanata Shettima yana da biyayya, sannan ya san aiki.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce mulkin Najeriya yana da matukar wuya, don haka ya ƙosa wa'adin mulkinsa ya kare ya miƙa wa wani ya koma gida, Daura.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da su sake duba matsayar su kan yajin aikin da suka dade suna ciki a shekarar nan.
Sanata mai wakiltan yankin Adamawa ta arewa, Ishaku Abbo, ya yi murabus daga kungiyar kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari