Latest
Antoni janar na tarayya, AGF Abubakar Malami ya auri diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Nana Hadiza Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, 8 ga watan Yulin 2022.
Jim kadan bayan da alhazai a kasar Saudiyya suka ida aikin Hajjin bana, wani da ya yi na a jihar Kano ya magantu kan dalilin da yasa ya sauke farali a Kano.
Awanni kaɗan bayan muhawara tsakanin yan takara, wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan ɗan takarar gwamnan jihar Osun a zaɓen da ke tafe 16 ga watan Yuli.
An yi ram da daya daga cikin wadanda suka tsere daga gidan kurkukun Kuje a tashar mota. Suleiman Idi yana cikin ‘yan ta’addan da suka sulale daga kurkukun Kuje.
Masu garkuwan da suka sace fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna sun nemi iyalan ragowar mutum 43 da ke hannun su, su haɗa miliyan ɗari- ɗari fansar 'yan uwan su.
Kungiyar dattawan arewa ta yi martani a kan zabar Musulmi da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi domin ya zama abokin takararsa.
Shugaban CAN a Borno, Bishop Mohammed Naga, ya goyi bayan tsohon gwamnan jihar, Sanata Kashim Shettima da matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya nuna gamsuwa da zabin Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Tinubu.
Yayin da Bola Tinubu ya kammala zaɓen abokin takararsa, tsohon ɗan majalisar tarayya da tsohon muƙaddashin NDDC sun fice daga jam'iyyar APC reshen jihar Ribas.
Masu zafi
Samu kari