Latest
Tsohon gwamnan Jihar Osun, Rauf Aregbesola, ya gujewa zaben gwamna da ake yi a jihar Osun.Jaridar Daily Trust tattaro cewa Aregbesola, wanda a halin yanzu ya k
Gboyega Oyetola, gwamnan Jihar Osun, ya ce shi mutane za su sake zaba. Da ya ke magana da manema labarai bayan ya jefa kuri'arsa a ranar Asabar, Oyetola ya ce m
Abuja - Ifeanyi Ejiofor, Babban Lauyan Nnamdi Kanu da masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) a ranar Juma’a ya ce sabanin jita-jitar da ake yadawa, wanda yake.
Jihari Osun - Wasu jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, sun ce suna lura da yadda abubuwa ke gudana a zaben gwamnan jihar .
Jihar Osun - Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party, Ademola Adeleke, ya bayyana dalilin da ya sa ya tsallaken layi a rumfunan zaben sa domin.
Idan har gwamnatin Jihar Zamfara bata dauki matakin hana wa ba, an kammala shiri don nada hatsabibin dan bindiga, Ada Aleru, a matsayin Sarkin Fulani a masaraut
Gwamna Abdullahi Ganduje ya bukaci musulman jihar Osun da su sake zabar gwamna Gboyega Oyetola na jam'iyyar APC a karo na biyu domin shi musulmi ne kamar su.
Jihar Kaduna - Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu limaman cocin Katolika guda biyu a jihar Kaduna, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.
Abuja - Ana ci gaba da gudanar da bincike kan harin ta'addancin da aka kai a cibiyar tsaro ta Kuje a daidai lokacin da rundunar sojojin Najeriya ta tsare sojoj.
Masu zafi
Samu kari