Latest
A shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, gwamnan Kaduna, da takwaransa na jihar Zamfara da Lalong na Filato sun ziyarci Bola Tinubu da Shettima a Abuja.
Za a samu labari Makonni bayan haduwa da Peter Obi, Ango Abdullahi ya yi zama da Rabiu Kwankwaso. Gidan Magajin Rafin Zazzau da ke unguwar GRA ya cika a ranar.
Abuja - Majalisar wakilai ta yi watsi da kudirin dake neman gwamnatin tarayya dakatar da yunkurin hana Babura aiki da take kokarin yi. Rahoton Channels Televsi.
A yau ranar Talata, 26 ga watan Yulin 2022, Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta fito kwanta da kwartata a titunan jihohin kasar nan domin zanga-zangar kara ga ASUU.
Yan Najeriya sun jinjinawa wani matashi mai suna Adetunji Olusola Ajao Philip, kan daukaka sunan kasar a Dubai bayan wata karramawar da ya samu a wajen aikinsa.
Jami’an tsaro sun damke jami’an haramtacciyar tawagar doka yayin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya tare da hadin gwiwar kungiyar ASUU.
Miyagun yan bindiga sun ci karen su babu babbaka yayin da suka kai farmaki wani ƙauye a yankin ƙaramar hukumar Talatan Mafara a jihar Zamfara, sun sace 30.
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji uku a wani hari da wasu da ake kyautata zaton bindiga ne suka kai wa Sojojin Bataliya ta 7 a ranar Lahadi.
'Yan ta'adda sun sake kai mummunan hari unguwar Keke B, Millennium City dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutane da yawa.
Masu zafi
Samu kari