Latest
Wata 'yar bautar kasa da ke hidima a jihar Ogun ta gamu da matsala bayan da ta sanya zungureren siket zuwa sansanin wayar da kai na 'yan bautar kasa a jihar.
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi rubutu mai ratsa zuciya don taya Asiwaju Bola Tinubu murna bisa karfin halinsa. A
An zabi Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna da Adams Oshiomhole, tsohon gwamnan Jihar Edo domin jagorantar yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa
Majalisar dattawa ta gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan faduwar darajar Naira kamar yadda farashin ke yawan sauka a duniya.
Biyo bayan sauya sheƙar Sanata Yahaya Abdullahi daga APC zuwa PDP. jam'iyyar mai mulki ta ayyana sunan Sanata Abdullahi Gobir a matsayin sabon jagoran majalisa.
Wani abu tamkar wasan kwaikwayo ya faru yayin zaman majalisar dattawan Najeriya na yau Laraba biyo bayan an bukaci a duba yuwuwar tsige shugaban ƙasa Buhari.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya nuna cewa yana da kyawawan tsare-tsare na ganin Najeriya ta hau saiti idan ya zama shugaban kasa.
Biyo bayan diramar da ta auku, shugaban marasa rinjaye na majaisar dattawan ƙasar nan, Sanata Aduda, ya ce mambobin tsagin adawa sun yanke ba Buhari mako shida.
Babban alkalin jihar Akwa Ibom, Mai shari’a Ekaette Obot ya tasa keyar Inibehe Effiong wani lauyan kare hakkin bil’adama a jihar zuwa gidan yarin Uyo a yankin.
Masu zafi
Samu kari