Latest
Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta sahalewa jam'iyyar PDP ta gudanar da kamfen shugaban kasa da gwamna a filin karkanda.
Yan takarar siyasa na gwamna da shugaban kasa mata a Najeriya sunce zasu fi takwarorinsu maza lasa ya yan Najeriya romon demokradiyya idan an zabe su zaben 2023
Za a ji takarar Rabiu Kwankwaso za ta raba kuri’un PDP da APC a Arewa. Amma Peter Ameh yace jam’iyyar NNPP ba za ta samu komai a Kudu ba, hakan zai taimaki LP
Hukumar tsaron cikin gida ta DSS, ta bukaci wata kotu a Abuja ta bata damar kama gwwamnann babban bankin kasa CBN, bisa wasu tuhume-tuhume da take masa kan CBN
Ahmad Musa, fitaccen dan wasan kwallon kafan Najeriya ya bayyana wata katafariyar cibiyar wasanni da ya gina a jihar Kaduna. Ya bayyana abin da ke cikinta.
Mummunan hatsarin mota ya ritsa da wata mota kirar Hilux da Toyota inda Hilux din ta haye Toyota din wanda yasa ta fada gefe ta kama da wuta. Mutum 11 sun mutu.
Abokin takarar mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, wato Isaac Idahosa, yace batun haɗa maja ta kare sai dai kofarsu a bude take.
Mata a jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya sun zage, sun fara shiga kungiyar mafarauta domin yaki da 'yan bindiga a yankin. Har matan aure na shiga.
Yayin da aka kaddamar da sabon kudi a Najeriya, mutane sun shiga mamakin yadda kudaden bogi suke fara yawo a kasar duk kuwa da cewa an yi kudin da tsaron gaske.
Masu zafi
Samu kari