Latest
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a ranar Juma’a, 23 ga watan Disamba ya bayyana abunda Shugaba Buhari ya ce game da jita-jitan cewa yana shirin kara aure.
Wani ‘Danuwan Abduljabbar Kabara, Askia Kabara ya ba shi kariya, bai goyon bayan a kashe sa. Wannan Bawan Allah kani ne ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa cutar sikila ne ta yi sanadin rasuwar yayan sa biyu da tsohuwar matarsa marigayiya Safinatu ta haifa masa kafin ya auri Aisha
A karon farko tun 2018, wannan shekarar ne Buhari ya samu damar yin martani da ce masa da ake wai shi ne Jubril na Sudan, kuma ya mutu an sauya shi ne akwai.
Lauyan shugaban 'yan awaren IPOB, Aloy Ejimakor, ya sanar da cewa wanda yake karewa, Nnamdi Kanu yana bukatar aikin zuciya tun a watan Agusta da ya gabata.
Batun albashin zababbun shugabanni a Najeriya lamari ne da ya dade yan Najeriya suna tafka muhawara a kansa. Yayin da yan Najeriya ke ganin albashin da yan siya
An yi kira da cewa a kafa gwamnatin wucin gadi bayan wa'adin mulkin Shugaba Muhammadu Buhari ya zo karshe a 2023. Babban lauya kuma dattijon kasa, Afe Babalola,
Yayin da ake cigaba da ayyana shiga takara, wasu jarumai a masana'antar Kannywood ba'a bar su a baya ba, sun bayyana burinsu na neman takara a mazaɓun su .
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki ya halarci wurin daura auren Hadiza Abdul'aziz Yari, diya ga tsohon gwamnan jihar Zamfara.
Masu zafi
Samu kari