Latest
Wata kyakkyawar budurwa ta fada tarkon soyayya tare da wani boka. Matashiyar wacce ta cika da farin ciki ta wallafa bidiyonta tare da masoyin nata a gaban kogi.
Majalisar dattawa ta bayyana amincewarta Buhari ya sake cin bashin kudade yayin da ake tsaka da wasu ayyuka an ce cin bashin zai ba da dama a kammala aiki.
Bassey Otu, dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressive Congress a jihar Cross Rivers ya dakatar da kamfen dinsa don karrama wadanda suka mutu a Calabar.
Wasu rahotanni da suka shigo mana sun nuna cewa wani mambam PDP ya rasa rayuwarsa a gidan iyayensa yayin da wasu tsageru masu adawa suka farmake shi da safiya.
Kungiyar makiyaya fulani ta Miyetti Allah ta bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar jam'iyyar APC shine wanda za ta jefa wa kuri'arta a zaben 2023.
Kotu ta tsaida 27 ga Junairu a matsayin ranar da za a ji hukunci a shari’ar Bola Tinubu v Incorporated Trustees of Kingdom Human Rights Foundation International
Abokin gamin Atiku Abubakar kuma gwamnan jihar Delta, Ufeanyi Okowa, ya ce jam'iyyarsa ta zaburo nr domin ta gyara tabarbarewar da jam'iyyar APC ta kawo a kasa.
Wani jami'in dan sanda ya jawo rikici bayan da ya kashe wata mata da aka ce lauya ce, kuma tana da juna biyu da aka kashe a jihar Legas. IGP ya nemi a dakatar.
Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya shawarci maza cewa ka da su kuskura su shekara 10 da mace daya matukar suna da muradin kara aure.
Masu zafi
Samu kari