Latest
Dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atku Abubakar na daga cikin mutanen da ke da tasiri a siaysar kasar nan. Ga kadan daga abin da muka tattaro muku akansa.
Wata kotu a Plateau ta tura wani matashi gidan gyaran hali bisa zagin mahaifin sa. Alƙalin kotun ya yankewa matashin hukuncin shekara ɗaya a gidan gyaran hali.
Duk a Cikin Shirye-Shiryen Da Take yi, na Gudanar da Sahihin Zabe Karbabbe Gwamnatin Tarayya ta Garƙame Iyakokin Najeriya, Domin Gudanar da Babban Zaɓen Ƙasa.
An Shirya gudanar da babban zaɓen shugaban ƙasa a ranar Asabar a Najeriya. Akwai jerin jihohin da ake hasashen manyan ƴan takara 4 za su lashe babu ko tantama.
Attahiru Jega ya ce babu wanda zai iya bada tabbacin kariya 100 bisa 100 daga ‘Yan Yahoo, sannan ya ce ba a fito da tsarin canza kudi a lokacin da ya dace ba.
Hukumar kula da shige da fice na Najeriya ta bada umurnin rufe dukkan iyakokin kasar domin shirin babban zaben kasar da za a yi a ranar Asabar 25 ga Fabrairu.
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso su na harin shugabanci tare da Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Bisa al’ada, zaben Najeriya ya koma tsakanin Jam’iyyu biyu
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami ya fito a mutum, ya fadi asalin abin da aka hango, aka canza manyan Nairori.
Ana daf da shiga zaben 2023, nasara ta na wajen Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi, ko kuwa Rabiu Musa Kwankwaso. Mun kawo yadda 'yan takara za su gwabza.
Masu zafi
Samu kari