Latest
Wata matashiya wacce ta bayyana cewa mahaifiyarta ta auri mahaifinta ne ta dalilin aure ta haddasa cece-kuve a soshiyal midiya. Mutane da dama sun sha mamaki.
Wata matashiya yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don nuna bakin cikinta a rayuwar aurenta. Matashiyar ta sha alwashin cewa ita da aure sun yi hannun riga.
A wani sabon hari da aka kai jihar Kaduna, miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da matar aure, 'ya'yanta biyu da wasu mazauna 9 a ƙauyen Janjala, yankin Kagarko.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour ya bayyana janyewa Aisha Binani saboda wasu dalilai nasa, inda ya ce suna da ra'ayi iri daya kuma za su yi aiki tare bana.
Wata amarya ta gamu tsautsayi ana dab da a ɗaura mata aure. Amaryar dai faɗi ne ana sauran kwana bakwai biki inda ta karye a ƙafa. Duk da hakan tace a yi biki
Rundunar ƴan sandan Kano ta sanar da wani shirin tayar da rikici da ɓata garin ƴan siyasa ke ƙullawa a jihar. Tace akwai masu son shigo da ƴan daba a jihar
Ibrahim Bello Mohammed yana cikin zababbun ‘yan majalisar wakilan tarayya a 2023. Matashin ya lashe zabe a PDP, zai tafi Majalisar Wakilai yana Mai Shekara 27.
Wata kyakkyawar ma'aikaciyar jirgin sama mai suna Husna ta ba da labarin rayuwar rainon juna biyunta wanda ya zo da abubuwan ban mamaki tsawon watanni Tara.
Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.
Masu zafi
Samu kari