Latest
M. Liman, Yusuf Ali, Lateef Fagbemi, A. Mustapha, da Ahmed Raji su na cikin Lauyoyin zababben shugaban kasa. Sannan akwai tsohon Shugaban NBA da tsohon Gwamna.
Nyesom Wike ya ce watsi da Gwamnonin PDP ya jawo aka sha kasa a hannun APC. Wike ya ce yana cikin wadanda suka dage dole sai mulki ya koma hannun ‘Dan Kudu.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce yayin da shugabannin PDP ke can suƙa fara zanga-zanga shi kuma yana nan yana zubawa talakawansa ayyukan Alheri a Ribas.
Hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta bayyana kadan daga abin da cutar mashako ta jawo ta kuma kashe mutane da yawa a jihar ta Kano da ke Arewa.
Shugaban jam'iyyar Labour na jiha a Cross River ya ce 'yan jihar su zabi wani dan takarar jam'iyyar Labour a zaben 'yan majalisun jiha da ke tafe ranar Asabar.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Ebonyi ta ayyana cewa tana neman ɗan takarar gwamna a inuwar APGA da wasu mutane 9 bisa zargin hannu a kisan wani basarake.
An kama Garba Tahir da satar N26m na tsofaffin ma’aikatan gwamnati. Alkalin kotun tarayya a garin Abuja ya samu tsohon Akanta da wawuran fanshon ma’aikata.
Suna kan hanyarsu ta zuwa yankin Kachia ta Kaduna bayan sun halarci bikin aure a jihar Kano lokacin da motarsu ta yi kundin bala a kusa da titin Kachia-Kaduna.
Yayin da karancin takardun kuɗi ke kara jefa mutane cikin wahalhalu, da yawna bankuna a wasu yankunan Legas sun sa kwado sun datse Get dinsu gudun tashin rigima
Masu zafi
Samu kari