Latest
Dino Melaye ya ce canjin kudi da aka fito da shi gabanin zabe ba yaudara ne. Mai magana da yawun Atiku-Okowa a jam’iyyar PDP ya ce sun kashe N400bn a kamfe.
Kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, mutane da dama sun yi ta neman Kwankwaso da Peter Obi su yi hadaka don kwace mulki amma suka gaza.
Wani jami'in ɗan sanda mai aikin gadi a gidan tsohon kwamishinan ƴan sandan jihar Ogun ya rigamu gidan gaskiya. Ɗan sandan ya mutu ne a bakin aiki yana barci.
Ana kulle-kullen kashe ‘Dan takaran Gwamnan Legas a jam’iyyar LP. Bode George wanda jagora ne a PDP ya ce akwai shirin da ake yi na kashe Gbadebo Rhodes-Vivour
Wata budurwa ta yanke shawarar rabuwa da saurayinta bayan ta gano sunan shi na gaskiya. Budurwar ta koka cewa sunan na shi yayi kama dana ƴan ƙauye a wajen ta.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu gagarumin tagomashi a johar Kaduna ana dab da zaɓe, ƴan takarar gwamna bakwai sun koma bayan ɗan takarar ta.
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen da ya gabata, Atiku Abubakar, yayi ƙarin haske kan zanga-zangar da suke.
Wani kurtun sojan kasa ake zargin ya harbe uban gidansa da abokin aikinsa, kuma ya kashe kan shi. Za a ji kwamitin BOI zai yi bincike domin gano abin da ya faru
M. Liman, Yusuf Ali, Lateef Fagbemi, A. Mustapha, da Ahmed Raji su na cikin Lauyoyin zababben shugaban kasa. Sannan akwai tsohon Shugaban NBA da tsohon Gwamna.
Masu zafi
Samu kari