Latest
An kama Garba Tahir da satar N26m na tsofaffin ma’aikatan gwamnati. Alkalin kotun tarayya a garin Abuja ya samu tsohon Akanta da wawuran fanshon ma’aikata.
Suna kan hanyarsu ta zuwa yankin Kachia ta Kaduna bayan sun halarci bikin aure a jihar Kano lokacin da motarsu ta yi kundin bala a kusa da titin Kachia-Kaduna.
Yayin da karancin takardun kuɗi ke kara jefa mutane cikin wahalhalu, da yawna bankuna a wasu yankunan Legas sun sa kwado sun datse Get dinsu gudun tashin rigima
Zababben shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi Allah wadai da hare-haren baya-bayan nan da yan bindiga suka kai a jihar Zamfara da Kano.
Kotun kolin Najeriya ya yanke hukunci da cewa, ya amince da takarar Dauda Lawal Dare a matsayin sahihin dan takarar da zai gwabza a zaben gwamnan PDP mai adawa.
Yayin da ake dakon jin umarnin babbam bankin Najeriya (CBN) bayan hukuncin Kotun koli, wasu bankuna kasuwanci sun yi gaba, sun fara baiwa mutane tsohon naira
Yanzu muke samun labarin yadda kotun majistare a jihar Kano ya ba da belin Hon. Ado Doguwa da aka zarga da hannu a kisan wasu mutane da basu ji ba basu gani ba.
Bayan shekaru goma sha daya ana fama, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya dage haramcin da aka sanya kan tuka babura a wasu kananan hukumomi bakwai na jihar.
Kwamishinan yaɗa labarai na hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Festus Okowa, ya saurari jam'iyyar PDP da ta fita nuna fushinta a hedkwatar Abuja.
Masu zafi
Samu kari