Latest
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairun 2023 ya fada wa magoya bayansa ba zai gajiya ba sai ya kwato nasararsu.
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta ƙasa ta dakatar da shugabannta na jihar Kaduna nan take bayan gano kulle-kulle da cin amanar da yake shirya mata.
Mu'azu Babangida Aliyu, taohon gwamnan a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Jami'an hukumar tsaro na NSCDC sun yi nasarar cafke wasu gungun masu sarrafa kudaden jabu dauke da miliyoyin dallar Amurka da sabbin naira za su kai wa wani.
Yayin da zabe ke kara matsowa, jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta fatattaki ɗan takarar mataimakin gwamna da wasu shugabanninta a jihar Katsina kan cin amana.
A rahoton nan, za a ji wasu daga cikin gwamnonin jihohi sun soma shirye-shiryen shiga kotu da Ministan shari’a, Abubakar Malami da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Wasu 'yan daba sun yi ruwan duwatsu kan ayariɓ tawagar kamfen ɗan takarar gwamna karkashin inuwar Labour Party a jihar Kaduna, Jonathan Asake, sun jikkata 4.
Za a ji Sanata Shehu Sani ya fadi yadda ya taimakawa Musulmai a Giwa, Birnin Gwari, Jere, Rigasa da sauransu, ya ce 'Yan APC ba su yi komai ba sai yaudara.
Gwamnatin Kogi ta gargadi bankuna da daidaikun mutane wadanda basu karbar tsaffin kudi cewa zasu iya fuskantar hukunci domin hakan saba umurnin kotun koli ne.
Masu zafi
Samu kari