Latest
Wasu shugabannin al'ummar Kirista a arewacin Najeriya sun kwancewa shugabankasa, Babachir David Lawal, zani a kasuwa bisa wanda zasu zaba a zaben shugaban kasa.
Masu rajin ballewa daga Najeriya karkashin Nnamdi Kanu, IPOB, sun yi kira da gwamnatin Najeriya ta saukake musu su balle daga Najeriya tunda an samu mai a Arewa
Tun bayan sanar da cewa za a sauya fasalin takardun naira, babban bankin Najeriya, CBN, ta rika wayar da kan mutane game da sabbin takardun nairan da za su fito
Jami’an ‘yan sandan jihar Sokoto sun damke wasu dalibai biyar na kwalejin kiwon lafiya dake Gwadabawa kan zarginsa da halaka wani dalibin a ranar Lahadinn.
Labari ya iso mu cewa, an gudanar da zaben kananan hukumomi, amma jam'iyyar PDP ta tafi kotu, ta sa an soke zaben kamar yadda rahotoanni suka bayyana a yau.
A wani labari mara dadi, wasu 'yan bindiga sun hallaka mazauna kauye, inda suka jikkata da dama. Rahoton da muka samo ya ce, tsagerun sun sace kayan abinci.
Majiya ta bayyana cewa saba umurnin tashi ba tare da izini ba daga filin jirgin sama na Ibadan ne dalilin da yasa hukumar NCAA ta tsare jirgin Peter Obi na LP.
Najeriya ta ciri tuta wajen adadin masu shan wi-wi a Najeriya. Binciken majalisar dinkin duniya ya nuna cewa yan Najeriya milyan goma da digo shida ke sha.
Rikici ya kunno kai tsakaniin mambobin kungiyar kiristocin arewacin Najeriya da suka raba jiha da Tinubu. Yanzu kuma sun sake karo da juna kan wanda zasu zaba.
Masu zafi
Samu kari