Latest
Tsohon shugaban masu rinjaye kuma sanata mai wakiltar Borno ta Arewa, Mohammed Ali Ndume, ya bayyana kudirinsa na neman shugabancin majalisar dattawa a zango n
Labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu matsafa suka hallaka wani malamin addinin Islama a daidai lokacin da yake kokarin komawa gida yin buda baki a azumi.
Bayan abinda ya faru da jam'iyyar PDP, babbar Kotun Abuja ta dakatar da shugaban LP daga ayyana kansa a matsayin shugaba na kasa, ta haɗa da wasu mutane 3.
Wani matukin jirgin sama ya shiga tashin hankali yayin da ya gano katon maciji gamsheka a kasan kujerarsa a lokacin da yake tsaka da tukin jirginsa a can saman.
Rundunar ƴan sandan jihar Rivers ta gayyaci ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Tonye Cole, zuwa gabanta domin amsa wasu tambayoyi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da ba ma'aikata a Najeriya hutun kwanaki biyu a daidai lokacin da ake tunkarar bikin easter da ke tafe nan ba da jimawa.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya zargi wasu ƴaƴan jam'iyyar da nuna son zuciya wanda yasa suka faɗi zaɓe a Kano.
An samu asarar a rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴan sanda da ƴan achaɓa a jihar Legas. Wani jami'in ɗan sanda guda ɗaya ya rasa ransa a cikin rikicin da ya ɓarke.
Rundunrar 'yan sandan jihar Neja ta bayyana kame wasu mutum da ake zargin sun hallaka wani hakimi tare da sace 'yarsa da karbar kudin fansa a jihar da ke Arewa.
Masu zafi
Samu kari