Latest
Ƴan majalisa da dama sun shiga cikin tseren neman shugabancin majalisar dattawa ta 10. Ƴan majalisar dattawan sun fito ne daga yankuna daban-daban na ƙasar nan.
Gwamna Ortom ya bukaci FG ta dage fara yin aikin kidaya yan kasa da aka shirya yi a watan Mayu, yana cewa mutanen jiharsa da dama na sansanin yan gudun hijira.
Atiku Abubakar na PDP, Peter Obi na LP da akalla wasu jam’iyyun siyasa uku ne suka shigar da kara dake kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Bola Tinubu.
Wani sabon rahoto ya bayyana yadda gwamnatin Buhari, ta tsamo ƴan Najeriya mutum miliyan 2 daga tsananin ƙangin talauci a cikin shekarar 2022 da ta wuce...
Shugaba Buhari ya ce dole a samu kyakkyawar fahimtar koyarwar addinin musulunci, a jingine banbance-banbance na fahimta domin samun zaman lafiya a fadin duniya.
Rahotanni da Ibadan babban birnin Oyo a kudu maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa tsohon shugaban ƙungiyar kwallon kafa ta 3SC, Baba Lankondoro, ya rasu.
Rahotanni sun nuna cewa rijistaran kotun shari'ar Musulunci da ke garin Ibbi, karamar hukumar Mashegu, jihar Nejaz Mallam Namaru, ya rasu a wurin masu garkuwa.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta bayyana cewa an kashe wani dan kasuwa a ranar Laraba bayan wasu yan fashi da makami sun farmaki kasuwar wayoyi da ke Abeokuta.
Wani magidanci ɗan Najeriya ya bayyana yadda suka haɗu damatar da ya aura. Magidancin ya ce da farko matar ta sa ta tsane shi lokacin suna JSS1 a makaranta.
Masu zafi
Samu kari