Latest
Akalla fasinjoji 5 na wata mota mai dauke da ɗaliban jami'ar Neja Delta ne suka muti yayin da wani mummunan hatsari ya rutsa da su a Bayelsa ranar Jummu'a.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da ƙara matsar da aikin kidaya daga ranakun da aka ware a watan Mayu har zuwa sabuwar gwamnati karkashin Tinubu.
Masu motar na hango yan sanda, sai suka juya inda daya daga cikin mutanen motar ya fito ya jefar da kunshin wani abu a cikin buhu, suka ja motar suka tsere.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanyawa dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Kogi, Usman Ododo albarka a matsayin wanda zai gaji Gwamna Yahaya Bello.
Kwamitin karbar mulki na zababben gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya zargi Gwamna Ganduje da yi wa shirinsu kafar ungulu don ganin ba a karbi mulki lafiya ba.
Ganduje ya biya tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen jama'a ta jihar, Rimin Gado hakkokinsa na sama da naira miliyan 5 a kotu.
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na awa 72.
A Twitter Mai magana da bakin Atiku Abubakar ya jero Ministocin APC. Daniel Bwala ya fadi wanda zai zama SGF, NSA, Shugaban ma’aikatan fada a mulkin Bola Tinubu
Zababben shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo a yau Juma'a.
Masu zafi
Samu kari