Latest
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 1 ga watan Mayu, a matsayin hutu domin raya ranar ma’aikata na wannan shekarar, minista Rauf Aregbesola ya tabbatar.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa na iya ba yan Najeriya mamaki ta hanyar ayyana dan uwansa, tsohon gwamna Gboyega Oyetola a matsayin shugaban ma’aikatansa.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda a jihar Katsina sun halaka miyagun ƴan ta'adda mutum biyu. Ƴan sandan sun kuma kwato muggan makamai a hannun ƴan ta'addan.
Zababben shugaban kasa a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, da Kashim Shettima sun karbi bakuncin gwamnonin jam'iyyar APC da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.
An ja hankalin hukumomin tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro ga zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima saboda barazana.
Biyu daga cikin ƴan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Kogi, na neman kotu ta soke zaɓen fidda gwanin
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ce zai zauna na tsawon watanni 6a mahaifarsa Daura bayan miƙa mulki a watan Mayu, daga nan zai koma Kaduna da zama.
Zanga-zanga ta barke a birnin Khartoum na Sudan bayan wasu jami'an ofishin jakadancin Najeriya dake aikin kwaso mutane sun 'tsere' sun tafi Egypt sun bar mutane
Rahoton da muke samu daga jihar Bauchi ya bayyana cewa, wasu mutum 14 sun mutu a wani hadarin mota yayin da wasu biyar suka samu munanan raunuka a hadarin.
Masu zafi
Samu kari