Latest
Olujonwo Obasanjo ya na tallata takarar Godswill Akpabio a majalisar dattawa, ya ce Sanatan ya cancata domin ya saye fam a takarar shugaban kasa, amma ya janye.
Ministan kwadago a sa wa Ma’aikata rai, ya fada masu Gwamnati za ta iya kara albashinsu. Ana ganin karin albashin da aka yi tarko aka shiryawa Bola Tinubu.
Godswill Akpabio ya ce Sanatoci kusan 70 ke goyon bayan shi, kuma adadin ‘yan bangarensa za su iya kai 86, ya shaida haka ne da ya gana da Gwamnan jihar Legas.
Karayar Arziki ta samu wani attajirin Afrika da aka ce shine na farko da ya fara mallakar biliyoyin kudade kafin Dangote, kamar yadda rahoto ya bayyana a baya.
Jam'iyyar PDP ta dauki lambobin yabo ta karrama wasu jiga-jiganta a kasar nan yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce game da yadda suka yi zaben 2023.
Bayan shan kaye a zaben da aka gudanar a kasar nan, dan takarar sanatan Bauchi ya sake komawa APC. A jawabansa, ya fadi dalilin da yasa ya koma APC a yanzu.
Hukumar kula da kiyaye hadura ta kasa a jihar Bauchi ta ce akalla mutane takwas ne suka mutu wasu suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ta afku a jihar.
Shugaban kasa Nijar ya bayyana tasirin amfani da Naira da kasarsa za ta yi amfani da ita nan ba da jimawa ba saboda wasu dalilai na tattalin arziki da ake ciki.
Hadimin Tinubu ya ce ba zai yi gantali ba, zai mulki Najeriya a cikin kasar nan ba tare da an samu wata matsala ba kamar yadda wasu ke tunani idan an rantsar.
Masu zafi
Samu kari