Latest
Wani na-kusa da Asiwaju Bola Tinubu ya yi bayani kan shirin Gwamnati mai zuwa, ya ce Bola Tinubu zai yi sakayya ga Gwamnoni masu barin-gado da suka taimake shi.
Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwar Agbeni, wacce ke a birnin Ibadan, na jihar Oyo. Gobarar dai ta tashi ne da misalin ƙarfe 4:37 na safiyar ranar Lahadi.
Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu, zaɓin jam'iyyar APC a shugabancin majalisar wakilai, sun ziyarci gwamnan jihar Legas, pSanwo-Olu, domin ya mara mu su baya.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, yanzu haka an kammala aikin wutar lantarkin Zungeru da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarijn yiwa 'yan kasa.
'Yan sandan jihar Legas za su kamo wani mawakin Najeriya bayan da aka ga bidiyon lokacin da ya kafta wa wani jami'in dan sanda mari a lokacin da ya tare su.
Obasanjo, tsohon shugaban Najeriya ya bayyana halin da kasar ke ciki na karancin ci gaba da kuma yadda wasu ke kokarin kawo matsala. Ya ce 'yan yanzu ba wayo.
Yanzu muke samun labarin yadda jiga-jigan APC suka shiga wata ganawa da tsohon mataimakin shugaban PDP na kasa kan ba Tinubu goyon baya a mulkinsa da ke tafe.
'Yan Najeriya sun nemi a kamo wani faston da ya bayyana bakar kiyayya ga Bola Ahmad Tinubu yayin da ake kokarin hada kan 'yan Najeriya a wannan yanayin yanzu.
Wata matar aure ta ga ta kan ta bayan, mijinta ya yiwa babbar ƙawarta ciki. Hakan dai ya auku ne bayan ta labarta mata halayen da mijinta ya ke da su akan gado.
Masu zafi
Samu kari