Latest
Majalisar NJC ta fara shirin nada sabbin alkalai da ma'akatan shari'a 37 domin su cike gurabe a kotunan Najeriya daban-daban. Alkalai 9 a kotun daukaka kara.
Wasu miyagun mahara sun halaka babban basaraken Fulani da ke a wani ƙauye a ƙaramar hukumar Zaria cikin jihar Kaduna. Maharan sun kuma halaka ƴaƴansa guda huɗu.
Ana zargin cewa Hukumar EFCC ta fara farautar tsohon Gwamna, Bello Muhammad Matawalle. Kwanaki 21 da su ka wuce kenan da Bello Matawalle ya sauka daga ofis.
Shugabannin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun ajiye muƙamansu tare da ficewa daga jam'iyyar gaba ɗaya. Sun ɗora alhakin hakan akan ɗan takarar gwamnan jam'iyyar.
Alhaji Aliko Dangote ya rasa matakin farko a masu arzikin Nahiyar Afirka bayan da wani shahararren mai arziki na kasar Afirka ta Kudu Rupert ya karbi matsayinsa
Farfesa Isa Pantami ya samu lambar yabo daga gidan talabijin ta Qausain bisa kokarinsa na kawo abubuwan ci gaba a bangaren sadarwa d tattalin arziki na zamani.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan dakatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC saboda yana bin duk abun da Abubakar Malami ya fada masa ne.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙulla yarjejeniya da wasu ƙasashen nahiyar Afirika domin kawo ƙarshen mamaye kasuwar iskar gas ta Rasha a nahiyar Turai.
Jam'iyyar PDP ta sake samun kanta cikin rikici bisa goyon bayan na hannun daman tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a kujerar marasa rinjaye ta majalisa.
Masu zafi
Samu kari