Latest
Ƴan sanda sun tabbatar da sun mayar da dukkanin motocin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da suka kwace gidajensa. Kotu ce ta umarci yin hakan.
Sarkin Musulmi a Najeriya ya bayyana ranar da ya kamata Musulmai su fara duba jinjirin watan babban sallah wanda ke kara gabatowa kuma za a yi nan da kwanaki.
An bukaci dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Dino Melaye, da ya amsa tambayoyin da aka yi masa domin kotun zaben shugaban kasa ba wajen wasa bane.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai tura kudiri zuwa majalisa domin inganta tsaro. Tuni mutane su ka fara yabawa wannan mataki da sabon Gwamna ya dauka
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da da babban limamin masallacin Uso da ke karamar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo, Alhaji Ibrahim Bodunde Oyinlade.
Yayin da wasu ke cin abinci su yi sutura da soshiyal midiya, ga kuma sada zumunta daga nesa, farfesa Soyinka ya ce hakan dawo da mutane baya ya yi ba gaba ba.
Wani abin ban sha'awa da mamaki ya faru a yayin da wani lakcara a jami'ar Abia ya gano cewa malamar da ta koyar da ni a makarantar nursery ta zama dalibarsa.
Biyo bayan cin mutunci da matsaloli da mutane ke fuskanta daga wasu kamfanoni ko manhajoji masu bada bashi ta shafin intanet, gwamnati ta shiga harkar ta tsafta
Gwamnatin Kano ta soma rushe gine-ginen da ke filin Kwalejin Fasaha ta Kano a Salanta. Hakan ya jawo rigima ta Barke tsakanin Masu Rusau da Masu Gidaje a jiya.
Masu zafi
Samu kari