Latest
An zargi Peter Obi da cin amanar Atiku Abubakar, waɗanda dukkanin su 'yan takarar shugabancin ƙasa ne a mabanbantan jam'iyyu. Wani fitaccen malamin addinin.
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta yi amfani da burbushin rushe-rushen da da ta yi don sake gyara ganuwoyin da ke birnin Kano don masu yawon bude ido a jihar.
Akwai yiwuwar Shugaba Tinubu zai bai wa Kwankwaso, ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar NNPP, muƙamin ministan tsaro. Kwankwaso ya taɓa riƙe muƙamin minist.
'Yan bindiga a dajin Kagarko da ke jihar Kaduna sun harbe kafar wani da ya yi kokarin guduwa daga komarsu mai suna Ifeanyi a karamar hukumar Kagara ta jihar.
Wani fitaccen lauya kuma ɗan rajin kare hakƙin ɗan adam ya bayyana dalilin da ya sanya Shugaba Tinubu ba zai iya korar farfesa Mahmooɗ Yakubu, shugaban INEC.
Mai shari'a Zainab Bulkachuwa ta musanta batun da mijinta Sanata Adamu Bulkachuwa ya yi na cewa yana yin matsala dan a cikin shari'o'in da take gudanarwa a.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan kudin jarrabawar dalibai 55,000 don rubuta jarrabawar Hukumar NECO a jihar don inganta ilimi.
Rahotanni sun tabbatar da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta yi barazanar tsunduma cikin yajin aiki idan gwamnatin tarayya ta yi musu wasa da hankali kan cire tallafi.
Hukumar IMF ta yi farin ciki da tsarin da aka fito da shi na daidaita farashin kudin waje, za ta taimakawa Gwamnatin tarayya domin a karfafi tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari