Latest
Tawagar jami'an tsaro wacce ta ƙunshi ƴan sanda da ƴan sakai tare da mafarauta ta tarwatsa maɓoyar ƴan bindiga tare da halaka wasu daga cikinsu a jihar Katsina.
Neman kujerar Minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, ya jawo sabani tsakanin wasu cikin jagororin jam’iyyar APC musamman tsofaffin Gwamnoni da su ka bar ofis.
Akwai mutane da-dama da sun biya kudin aikin hajji, amma ba su makomarsu ba. NAHCON ta tabbatar da cewa babu wanda za a bari ba tare da ya sauke farali ba.
Wani bidiyon wani dattijo tsohon soja ya sosa zuciyar mutane sosai bayan bayyyanar sa a yanar gizo. Dattijon ya fashe da kuka a cikin lokacin da aka masa kyauta
Bakaniken nan mai halin kirki da ya mayar da N10.8m da aka turo asusun ajiyar na banki a bisa kuskure ya bayyana ko naira nawa aka ba shi a matsayin tukwici.
Majalisar dattawa ta fara a makon da ya gabata, tuni aka zabi wadanda za su shugabanci majalisar ba tare da wata matsala ba. Meye kuka sani gam da su haka.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka matashin yaro a jihar Bauchi yayin da suka kai hari wata kasuwa a cikin birnin Jama'are da ke jihar.
Yayin da gyambon PDP ke ci gaba da warkewa, gwamnan jam'iyyar ya sake fame wa ta hanyar sukar dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar a kan gwamna Nyesom Wike.
Wani daurin aure ya zo da tsaiko yayin da ango ya gaza samun zobe ya shiga yatsarsa daidai, lamarin da ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, an yi martani.
Masu zafi
Samu kari