Latest
A karshen makon nan aka ji ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarakuna, an bindige wani shahararren ‘dan kasuwa a yankin na Ningi wanda aka fi sani da Haruna Dan-Oc
Tun da ana kukan janye tallafin fetur a kasar nan, Mai girma sabon Shugaban kasa ya nuna cewa zai karkata wajen inganta jin dadi da rayuwar al’ummar Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da damuwa game da yadda shugabancin majalisa zai kasance, Abbas Tajudden ya kara samun sauki yayin da Betara ya bayya janyewa daga takara.
A zaben da ya gabata, Tinubu ya bayyana yadda Emefiele ya so haramta masa hawa kujerar shugaban kasa bisa wasu dalilai da ba a tabbatar da fitowarsu waje ba.
A tun bayan zabensa da kuma karbar mulki, Tinubu bai yiwa 'yan Najeriya jawabi ba, wannan ne karon farko da shugaban kasar zai yiwa 'yan kasa jawabi a talabiji.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmed ya fito a bidiyon barkwanci yan makonni bayan saukarsu daga kujerar shugabancin Najeriya.
Tun farko da aka kaddamar da sauyin kudi a Najeriya, akwai hwa,gwamnonin da suka bayyana cewa, basu yarda akwai alheri a cikin lamarin ba, akwai su El-Rufai.
Yayin da kamfanin Twitter ya kasance daya daga wadanda ba sa biya biyan kudi, Musk ya gano hanyar da ya ce zai fara ba da kudi ga jama'ar kafar bisa sharadi.
Wani matashi ya sanya bidiyonsa da malamar da ta koyar da shi a lokacin yana firamare shekara 15 da suka wuce. Kyawun malamar ya ƙara bayyana a cikin bidiyon.
Masu zafi
Samu kari