Latest
Gwamnati ta karbe lasisin da aka ba wasu filaye. Wannan umarni ya shafi filin ginin jami’ar tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a Suleja.
Wani bincike ya gano jerin sunayen sababbin nade-nade 27 da wasu sabbin ma’aikatu da ake zargin shugaba Bola Tinubu ya yi kuma suke yawo a Facebook, karya ne.
Hukumar Alhazai ta kasa, reshen jihar Kano ta bayyana cewa maniyyata 156 daga jihar ba za su samu damar gabatar da aikin hajjin bana ba saboda kujeru da aka.
Majalisar dokokin jihar Kano, a zamanta na ranar Laraba, 14 ga watan Yuni, ta sahale wa gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin hadiman da zasu tama shi aiki 20.
Abdullahi Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar Kano da ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) gayyata ko bincikensa a kan bidiyonsa na daloli.
Wasu mata 'yan gidan magajiya sun maka kwastomansu mai suna Damilola Oluwafemi a kotu bisa zargin damfara da cinye musu hakkinsu bayan sun kwana a jihar Ondo.
Ɗan majalisar jam'iyyar Labour Party (LP), Denis Agbo, ya bayyana dalilin su na zaɓar Tajudeen Abbas a matsayin kakakin majalisa. Ya ce sauya shawara suka yi.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya mayar da martani kan abinda ya kira da bita da kullin siyasa da ya ce sabon gwamna, Dauda lawal na yi masa.
An soki Bulkachuwa, sanata wanda ya wakilci Bauchi ta arewa, kan fallasar da ya yi cewa yana amfani da matsayin matarsa na alkali wajen taimakawa yan majalisa.
Masu zafi
Samu kari