Latest
Matan sabon kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, sun janyo hargitsi ana tsaka da rantsar da shi a dandamalin zauren majalisa. Matan sun kusa yin dambe.
Gwamnan Kano ya bada umarni rugurguza shatale-talen gaban gidan Gwamnati. Sannan an cigaba da rushe gine-ginen shagunan da ke filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata
Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wasu matasa marasa aikin yi su 5 saboda lakaɗawa maƙwabcinsu da matarsa dukan tsiya da suka yi. Sai dai matasan sun musanya.
Sanatan Borno ta kudu kuma ɗaya daga cikin na sahun gaba da yakin neman zaben Akpabio, Ali Ndume, ya ce kar a ga laifinsa idan sabon shugaban Sanatocin ya gaza.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu akan tsauraran matakai da yake dauka inda yace hakan zai kawo sauyi a kasar.
Wata matar aure ta watsa wa budurwar mijinta ruwan zafi a fuska inda ta ƙonata a jihar Bauchi. Matar ta haɗa baki ne da ƴar uwarta wajen aikata wannan aika-aika
Mambobin jam'iyyar APC sun gudanar da zanga-zanga a zauren majalisar dokokin jihar Jigawa, sun ce bai kamata a sake bai wa Idris Garba kakakin majalisa ba.
Godswill Akpabio ne ya lashe zaɓen Majalisar Dattawan da aka gudanar a ranar Talata, a yayin da Tajuddeen Abbas daga Kaduna ya lashe zaɓen kakakin Majalisar.
Za a ji dalilan da su ka jawowa Abdulaziz Yari cikas a zaben Majalisar Dattawan Najeriya. Tun daga Jam'iyya har zuwa fadar shugaban kasa, ba su tare da Yari.
Masu zafi
Samu kari