Latest
Shugaban ƙungiyar kiristocin Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna, JohnHayab ya buƙaci hukumar DSS da ta tsaye ta yi aikinta yadda a dace ba bada sanarwa kawai ba
Bola Tinubu ya kawo karshen rikicin da aka shekara ana yi a OAUTHC. Olayinka Oladiran Adegbehingbe ya zama sabon Shugaban asibitin koyon aiki na Obafemi Awolowo
Shugaban kasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na kan duba hanyoyin da zata bullo da su da zummar rage wa yan ƙasa zafin cire tallafinan fetur.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya sake karban dandazon masu sauya sheka daga PDP zuwa APC maulki, ya ce duk an zama ɗaya babu wanda zai nuna musu banbanci.
Wani matashi dan Najeriya ya bar mutane baki bude yayin da ya tsara wata budurwa kan wani babur din. Ya roke ta da ta ba shi lambar wayarta cewa yana da kudi.
Dalibai sun koka cewa karin kudin makaranta da fiye da kaso 300 da jami’ar Ambrose Alli ta yi wani yunkuri ne na sa karatun jami’a ya fi karfin talakawa a kasa.
A ranar Juma’a, 23 ga watan Yuni, Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa tsarin kudin kasar karkashin dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya lalace.
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin ganawa da yan Najeriya mazauna waje a kasar Faransa. Taron shine ganawa na farko da Tiinubu ke yi da yan kasar a hukumance.
Masu zafi
Samu kari