Latest
Hukumar Kula da Muhalli a birnin Tarayya Abuja ta yi barazanar kama masu kiwo a birnin tare da kwace shanunsu don mikasu zuwa kotu don daukar mataki akansu.
Gwamnan Zulum na jihar Borno ya nuna alhininsa gami da bacin ransa game da harin da mayakan ISWAP suka kai a wasu garuruwa na jihar Borno, inda suka kashe.
Har yanzu ana ta kokarin ceto mutane bayan wata ambaliya ta lakume gidaje da motoci a rukunin gidajen Trade Moore a Abuja, mazauna yankin da yawa sun maƙale.
Wata yar Najeriya da ke tafiyar da asusun banki guda tare da mijinta ta yashe gaba daya kudaden da ke ciki sannan ta yi batan dabo. Labarin ya yadu a intanet.
Wata mummunar gobara ta yi janyo asarar makudan kudane a jihar Ogun. Gobarar wacce ta tashi a kasuwar 'yan katako da ke Sango Ota, ta cinye shaguna dake dauke.
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Sabon shugaban hukumar sojin kasan Najeriya, COAS Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya kama aiki a matsayin shugaban soji na 23 a tarihi ranar Jumu'a a birnin Abuja.
Tsohon ministan tsaro, Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya bai mutu ba kamar yadda rahoton binciken kwakwaf ya gano a ranar Juma’a, 23 ga watan Yunin 2023.
Gwamnatin Tarayya ta fara rarraba kyautar na'urorin samar da wutar lantarki ta amfani da hasken rana (solar), a cikin wani shiri da take yi na rage raɗaɗin da.
Masu zafi
Samu kari