Latest
Mai martaba Sarkin Minna, Umar Farouk Bahago ya ce ba za ayi hawan babbar sallah a shekarar nan ba. An dakatar da hawa a dalilin rashin tsaro da ake kuka da shi
Masu garkuwa da mutane sun sako amarya mai suna Rukkayat Musa da ƙannen mijinta mata guda biyu da suka sace a jihar Kwara. An biya N7m a matsayin kuɗin fansa.
Jiya Usman Buda ya kwana a barzahu saboda zarginsa da cin mutuncin Annabi Muhammad (SAW). Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin hakan ya nuna jahilcin mutane
Bello Matawalle ya yi wa Zamfara kar-kaf, ya bar ma’aikata babu albashi, amma ya na rabon kudi. Shugaban APC ya ce ya raba masu N200m domin ayi hidimar sallah.
Hukumar alhazan Najeriya (NAHCON) ta tabbatar da mutuwar alhazan kasar guda shida da ke aikin hajjji a kasar Saudiyya. Bibbiyu daga Kaduna da Osun, 1 a Filato.
Kungiyar masu amfani da bankuna a yanar gizo sun fitar da sabon farashin amfani da POS a jihar Lagos duba ya yanayin tattalin arziki da ake fama da shi a yanzu.
Shugaba Bola Tinubu a tarihin rayuwarsa ya bayyana wani abu da ya faru da shi lokacin da yake matsayin direban tasi a Amurka, inda wani sojan ruwa ya mare shi.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ƙara samun kansa cikin gagarumar matsala. Hakan ya faru bayan jam'iyyu huɗu sun ayyana yaƙi da tsohon gwamnan.
Wani matashi mai suna Usman Buda mahauci ya rasa ransa bayan wasu fusatattun matasa sun kaishi lahira bisa zargin batanci ga annabi Muhammad a jihar Sokoto.
Masu zafi
Samu kari