Latest
Dubun wani sanatan bogi ta cika bayan ya faɗa hannun jami'an hukumar hana cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC). An cafke shi ne bisa zargin damfarar har €5.7m.
Wani babban dan tafiyar darikar Kwankwasiyya, Alhaji Sunusi Balarabe ya yi Allah wadai da rusau din da gwamna mai ci, Abba Gida Gida yake gudanarwa a birnin.
Gwamnan jiar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarn sake gina shataletalen da aka rusa kusada gidan gwamnati saboda yanayin tsaro a wani wuri daban mafi tsaro.
Kiristoci a jihar Kaduna sun yi fitar ɗango domin taya Musulmai aikin share filin masallacin da suke gudanar da sallolin Idi. Hakan ya faru ne a ƙaramar hukuma.
Majalisar dokokin jihar Yobe ta zaɓi sabon shugaba. Buba Chiroma Mashiyo ya zama kakakin majalisar. Mashiyo shi ne ɗan majalisar da ya fi daɗewa a majalisar.
Abuja - Duk mai rai mamaci ne, Allah ya yi wa fitaccen ɗan siyasa kuma makunsacin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Idi Amin, rasuwa a Abuja.
Alhazan jihar Osun sun fusata kan rashin ingancin abincin da ake ciyar da su da shi a ƙasa mai tsarki. Alhazan sun gudanar da zanga-zanga domin nuna fushin su.
Gungun matasa wadanda suka fusata sun cika titunan birnin Kano don nuna damuwarsu da kin jinin rushe-rushe da gwamnatin Abba Gida Gida jihar ke yi a kullum.
Wani marashi ya sha yabo sosai a soshiyal midiya bayan ya sace zuciyar wata kyakkyawar budurwa cikin ƙasa da mintuna biyar a WhatsApp. Hirarsu ta yaɗu sosai.
Masu zafi
Samu kari