Latest
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa cikin ruwan sanyi zai kayar da abokin hamayyar sa, na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shugaban kasa na 2023, wata zaben jin ra'ayi na shafin intanet da aka yi ya nuna cewa Bola Tinubu na APC zai ci zaben 2023.
Babban bankin Najeriya ta karyata wata takarda da mutane ke yaɗawa a soshiyal midiya wacce ta yi ikirarin bankin ya kara wa'adin amfani da tsoffin takardun kuɗi
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da bidiyon wani kwandastan mota ya yadu inda yake fada ma fasinjoji cewa yana da na’urar POS ga wadanda basu da tsabar kudi.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya samu wani gagarumin tagomashi, malaman addini 100 sun koma bayan sa a jihar Rivers
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya yi alkawarin sharewa yan Najeriya kuka idan ya zama shugaban kasan Najeriyarmu.
A yayin da zaɓen 2023 yake ƙara ƙaratowa, ƴan takara masu neman kujeru daban-daban sun rigamu gidan gaskiya. Rasuwar su ta sanya dole jam'iyyun su sake zaɓe.
Babban bankin Najeriya bai kulle Fortal din cike Fom don karban lambobin maida tsohon kuɗi bankuna ba har zuwa karshen makon nan, lamarin ya saukaka wa mutane.
Zaben Najeriya na shekarar 2023 ya banbanta da saura saboda gabatar da sabon tsarin Bimodal Voter Accreditation System (BVAS).Wannan tsarin baya bukatar intanet
Masu zafi
Samu kari