Latest
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana dalilin da yasa suka maka Buhari da CBN a kotu kan batun da ya shafi sabbin kudi da kuma karancin Naira. Ya fadi dalili da yasa.
Gabannin babban zaben 2023, jam’iyyar APC na jan ragamar jihohi 21 a Najeriya, yayin da PDP mai adawa ke da jihohi 14. APGA kuma na da jiha guda daya kacal.
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawan Najeriya ya ce sauya fasalin naira ba zai kawo cikas ga nasarar dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu ba.
Kotun daukaka kara mai zama a Adi Ekiti babban birnin jihar Ekiti ta kori karar da ɗan takarar Social Democratic Party, Segun Oni, ya shigar gabanta kan zaben.
Wani dan Najeriya mai karamin jiki ya yi fice a soshiyal midiya bayan bayyanar bidiyonsa a wajen gangamin kamfen din dan takarar APC, Bola Tinubu a jihar Lagas.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karancin sabbin kudi, an ga 'yan kasuwa na ci gaba da karbar tsoffin kudade a wurin taron gangamin kamfen dan takar Tinubu.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya cigaba da nuna rashin amincewarsa da tsarin sauya fasalin naira da babban bankin kasa, CBN, ta yi da izinin Shugaba Buhari.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Action Alliance (AA), Hamza Al-Mustapha ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa ai ya janyewa Atiku Abubakar takara.
Wani kamfani a kasar Sin ya zo da sabon salon da ba a saba gani a kasashen turai ba, an ba jama'ar kamfani kyautar kudi 'cash' ba tare da an je banki a kasar.
Masu zafi
Samu kari